On Tuesday, July 2nd, the Katsina State Hisbah Board received a donation of three motorcycles from the Chairman of Kaita Local Government, Engineer Bello Lawal ‘Yandaki. The donation was made during a support ceremony for vehicles and sports equipment held at the Kaita Local Government Secretariat. In his speech at […]
Read MoreUncategorized
HUKUMAR HISBAH TA JIHAR KATSINA T BAYYANA SABBIN DOKOKI GA MASU GIDAJEN OTEL
Hukumar Hisbah ta Katsina Ta Bayyana Sabbin Dokoki Ga Masu Gidajen Hotel a Jihar Katsina Hukumar Hisbah ta Jihar Katsina ta bayyana sabbin dokoki ga masu gudanar da hotel a cikin jihar, a wani mataki na tabbatar da tsaro da kuma kare al’umma daga abubuwan da suka saba wa doka […]
Read MoreWasu Dattawa Sun Yabawa Hukumar Hisbah Bisa Rufe Hotel Ɗin New Palace Hotel Da Ke Cikin Birnin Katsina.
Dattawan da ke zaune a unguwar sun bayyana jin dadin ne a lokacin da suka kawo ma hukumar Hisbah ziyara a wannan Litinin ɗin. Kamar yadda suka bayyana, hotel din na lalata masu tarbiyyar yaya, kwaramniya, da sauran matsaloli. A nashi tsokacinshi, kwamandan hukumar ta Hisbah Dr. Aminu Usman (Abu […]
Read More