General

SANARWAR MANEMA LABARAI

HUKUMAR HISBAH TA JIHAR KATSINA BATA DA ALAKA DA LABARIN DA DCL HAUSA TA WALLAFA Hukumar Hisbah ta jihar Katsina bata da alaka da labarin da shafin yanar gizo na DCL Hausa ya wallafa cewa: “Akwai gurbatattun ‘Yan jarida da aka ba wa kwangilar lalata Hisbah a jihar Katsina.” Wannan […]

Read More