A cigaba da inganta aikin Hisbah da Hukumar Hisbah ta Jihar Katsina ke yi ta hanyar samar da hadinkai tsakanin kungiyoyin addini da dariku, Babban Kwamanda Hisbah na Jiha, Dr. Aminu Usman (Abu Ammar), ya tattauna da hadakan kungiyoyin dariku da ke cikin Hisbah a ofishinsa.

Hadaddiyar kungiyar Agajin dariku (Amalgamated), sun zo ofis din ne a cikin uniform din Hisbah wanda ke nuna alamar goyon baya da yin aiki a cikin Hukumar ta Hisbah.

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *