Hadaddiyar Kungiyar Agajin Dariku Sun Sanya Uniform Na Hisbah.

A cigaba da inganta aikin Hisbah da Hukumar Hisbah ta Jihar Katsina ke yi ta hanyar samar da hadinkai tsakanin kungiyoyin addini da dariku, Babban Kwamanda Hisbah na Jiha, Dr. Aminu Usman (Abu Ammar), ya tattauna da hadakan kungiyoyin dariku da ke cikin Hisbah a ofishinsa. Hadaddiyar kungiyar Agajin dariku […]

Read More

Kungiyar Tsaffin Daliban Jami’ar Al-Qalam Ta Karrama Kwamandan Hisbah Na Katsina

Taron bikin karramawar ya samu halartar manyan baki ciki har da Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Umar Radda, PhD; Shugaban Ma’aikatan Fadar Gwamnatin jihar, Alhaji Jabiru Muhammad Tsauri; da Shugaban Jami’ar Al-Qalam, Farfesa Nasir Musa Yauri. Sauran mahalarta sun hada da malaman jami’o’i da tsoffin daliban da aka karrama.

Read More